Surori

  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. 4
  5. 5
  6. 6
  7. 7
  8. 8
  9. 9
  10. 10
  11. 11
  12. 12
  13. 13
  14. 14
  15. 15
  16. 16
  17. 17
  18. 18
  19. 19
  20. 20
  21. 21
  22. 22
  23. 23
  24. 24
  25. 25
  26. 26
  27. 27
  28. 28
  29. 29
  30. 30
  31. 31
  32. 32
  33. 33
  34. 34
  35. 35
  36. 36
  37. 37
  38. 38
  39. 39
  40. 40
  41. 41
  42. 42
  43. 43
  44. 44
  45. 45
  46. 46
  47. 47
  48. 48
  49. 49
  50. 50
  51. 51
  52. 52
  53. 53
  54. 54
  55. 55
  56. 56
  57. 57
  58. 58
  59. 59
  60. 60
  61. 61
  62. 62
  63. 63
  64. 64
  65. 65
  66. 66
  67. 67
  68. 68
  69. 69
  70. 70
  71. 71
  72. 72
  73. 73
  74. 74
  75. 75
  76. 76
  77. 77
  78. 78
  79. 79
  80. 80
  81. 81
  82. 82
  83. 83
  84. 84
  85. 85
  86. 86
  87. 87
  88. 88
  89. 89
  90. 90
  91. 91
  92. 92
  93. 93
  94. 94
  95. 95
  96. 96
  97. 97
  98. 98
  99. 99
  100. 100
  101. 101
  102. 102
  103. 103
  104. 104
  105. 105
  106. 106
  107. 107
  108. 108
  109. 109
  110. 110
  111. 111
  112. 112
  113. 113
  114. 114
  115. 115
  116. 116
  117. 117
  118. 118
  119. 119
  120. 120
  121. 121
  122. 122
  123. 123
  124. 124
  125. 125
  126. 126
  127. 127
  128. 128
  129. 129
  130. 130
  131. 131
  132. 132
  133. 133
  134. 134
  135. 135
  136. 136
  137. 137
  138. 138
  139. 139
  140. 140
  141. 141
  142. 142
  143. 143
  144. 144
  145. 145
  146. 146
  147. 147
  148. 148
  149. 149
  150. 150

Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 97 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah Ne Mai Mulkin Dukka

1. Ubangiji Sarki ne! Ki yi murna ke duniya!Ku yi murna, dukanku tsibiran da suke cikin tekuna!

2. Gajimare da duhu sun kewaye shi.A kan adalci da gaskiya ya kafa mulkinsa.

3. Wuta tana tafe a gabansa, tana cinye maƙiyansaWaɗanda suke kewaye da shi.

4. Walƙiyarsa ta haskaka duniya,Duniya kuwa ta gani ta yi ta rawar jiki.

5. Tuddai sun narke a gaban Ubangiji kamar kākin zuma,A gaban Ubangijin dukan duniya.

6. Sammai suna shelar adalcinsa,Dukan kabilai kuwa, sun ga ɗaukakarsa.

7. Dukan waɗanda suke yi wa siffofi sujada za su sha kunya,Haka kuma waɗanda suke fāriya da gumakansu.Dukan alloli za su rusuna a gabansa.

8. Jama'ar Sihiyona suna murna,Garuruwan Yahuza kuma suna farin ciki,Sabili da irin shari'unka, ya Ubangiji!

9. Ya Ubangiji Mai Iko Dukka, kai kake mulkin dukan duniya,Ka fi sauran alloli duka girma.

10. Ubangiji yana ƙaunar masu ƙin mugunta.Yakan kiyaye rayukan jama'arsa,Yakan cece su daga ikon mugaye.

11. Haske yakan haskaka adalai,Haka kuma murna ta cika ga masu nagarta.

12. Dukanku adalai ku yi murna,Saboda abin da Ubangiji ya yi!Ku tuna da abin da Mai Tsarki ya yi,Ku yi masa godiya!