Surori

  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. 4
  5. 5
  6. 6
  7. 7
  8. 8
  9. 9
  10. 10
  11. 11
  12. 12
  13. 13
  14. 14
  15. 15
  16. 16
  17. 17
  18. 18
  19. 19
  20. 20
  21. 21
  22. 22
  23. 23
  24. 24
  25. 25
  26. 26
  27. 27
  28. 28
  29. 29
  30. 30
  31. 31
  32. 32
  33. 33
  34. 34
  35. 35
  36. 36
  37. 37
  38. 38
  39. 39
  40. 40
  41. 41
  42. 42
  43. 43
  44. 44
  45. 45
  46. 46
  47. 47
  48. 48
  49. 49
  50. 50
  51. 51
  52. 52
  53. 53
  54. 54
  55. 55
  56. 56
  57. 57
  58. 58
  59. 59
  60. 60
  61. 61
  62. 62
  63. 63
  64. 64
  65. 65
  66. 66
  67. 67
  68. 68
  69. 69
  70. 70
  71. 71
  72. 72
  73. 73
  74. 74
  75. 75
  76. 76
  77. 77
  78. 78
  79. 79
  80. 80
  81. 81
  82. 82
  83. 83
  84. 84
  85. 85
  86. 86
  87. 87
  88. 88
  89. 89
  90. 90
  91. 91
  92. 92
  93. 93
  94. 94
  95. 95
  96. 96
  97. 97
  98. 98
  99. 99
  100. 100
  101. 101
  102. 102
  103. 103
  104. 104
  105. 105
  106. 106
  107. 107
  108. 108
  109. 109
  110. 110
  111. 111
  112. 112
  113. 113
  114. 114
  115. 115
  116. 116
  117. 117
  118. 118
  119. 119
  120. 120
  121. 121
  122. 122
  123. 123
  124. 124
  125. 125
  126. 126
  127. 127
  128. 128
  129. 129
  130. 130
  131. 131
  132. 132
  133. 133
  134. 134
  135. 135
  136. 136
  137. 137
  138. 138
  139. 139
  140. 140
  141. 141
  142. 142
  143. 143
  144. 144
  145. 145
  146. 146
  147. 147
  148. 148
  149. 149
  150. 150

Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 111 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kiyayewar Ubangiji ga Jama'arsa

1. Yabo ya tabbata ga Ubangiji!Zan yi wa Ubangiji godiya da zuciya ɗaya,A cikin taron jama'arsa.

2. Abubuwan banmamaki ne Ubangiji yake aikatawa!Duk waɗanda suke murna da suSuna so su fahimce su.

3. Dukan abin da yake yi,Cike yake da girma da ɗaukaka,Adalcinsa har abada ne.

4. Ubangiji ba zai bar mu mu manta da ayyukansa masu banmamaki ba,Shi mai alheri ne, mai jinƙai kuma.

5. Yakan tanada wa masu tsoronsa abinci,Bai taɓa mantawa da alkawarinsa ba.

6. Ya nuna ikonsa ga jama'arsaSaboda ya ba su ƙasashen baƙi.

7. Iyakar abin da yake yi duka, da aminci da adalci ne.Dukan umarnansa, abin dogara ne.

8. Sukan tabbata har abada,Da gaskiya da adalci aka ba da su.

9. Ya kawo wa jama'arsa ceto,Ya kuma yi musu madawwamin alkawari.Mai Tsarki ne shi, Maɗaukaki!

10. Hanyar samun hikima, ita ce tsoron Ubangiji,Yakan ba da kyakkyawar ganewaGa dukan waɗanda suke bin umarnansa,Sai ku yabe shi har abada!