Surori

  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. 4
  5. 5
  6. 6
  7. 7
  8. 8
  9. 9
  10. 10
  11. 11
  12. 12
  13. 13
  14. 14
  15. 15
  16. 16
  17. 17
  18. 18
  19. 19
  20. 20
  21. 21
  22. 22
  23. 23
  24. 24
  25. 25
  26. 26
  27. 27
  28. 28
  29. 29
  30. 30
  31. 31
  32. 32
  33. 33
  34. 34
  35. 35
  36. 36
  37. 37
  38. 38
  39. 39
  40. 40
  41. 41
  42. 42
  43. 43
  44. 44
  45. 45
  46. 46
  47. 47
  48. 48
  49. 49
  50. 50
  51. 51
  52. 52
  53. 53
  54. 54
  55. 55
  56. 56
  57. 57
  58. 58
  59. 59
  60. 60
  61. 61
  62. 62
  63. 63
  64. 64
  65. 65
  66. 66
  67. 67
  68. 68
  69. 69
  70. 70
  71. 71
  72. 72
  73. 73
  74. 74
  75. 75
  76. 76
  77. 77
  78. 78
  79. 79
  80. 80
  81. 81
  82. 82
  83. 83
  84. 84
  85. 85
  86. 86
  87. 87
  88. 88
  89. 89
  90. 90
  91. 91
  92. 92
  93. 93
  94. 94
  95. 95
  96. 96
  97. 97
  98. 98
  99. 99
  100. 100
  101. 101
  102. 102
  103. 103
  104. 104
  105. 105
  106. 106
  107. 107
  108. 108
  109. 109
  110. 110
  111. 111
  112. 112
  113. 113
  114. 114
  115. 115
  116. 116
  117. 117
  118. 118
  119. 119
  120. 120
  121. 121
  122. 122
  123. 123
  124. 124
  125. 125
  126. 126
  127. 127
  128. 128
  129. 129
  130. 130
  131. 131
  132. 132
  133. 133
  134. 134
  135. 135
  136. 136
  137. 137
  138. 138
  139. 139
  140. 140
  141. 141
  142. 142
  143. 143
  144. 144
  145. 145
  146. 146
  147. 147
  148. 148
  149. 149
  150. 150

Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 146 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yabon Allah Mai Ceto

1. Yabo ya tabbata ga Ubangiji!Ka yabi Ubanigji, ya raina!

2. Zan yabe shi muddin raina.Zan raira waƙa ga Allahna dukan kwanakina.

3. Kada ka dogara ga shugabanni,Ko kowane mutum da ba zai iya cetonka ba.

4. Sa'ad da suka mutu sai su koma turɓaya,A wannan rana dukan shirye-shiryensu sun ƙare.

5. Mai farin ciki ne mutumin da Allah na Yakubu ne yake taimakonsa,Yana kuma dogara ga Ubangiji Allahnsa,

6. Wanda ya halicci sama, da duniya, da teku,Da dukan abin da yake cikinsu.Kullum yakan cika alkawaransa.

7. A yanke shari'arsa yakan ba wanda aka zalunta gaskiya.Yana ba da abinci ga mayunwata.Ubangiji yakan kuɓutar da ɗaurarru.

8. Yakan ba makafi ganin gari.Yakan ɗaukaka waɗanda aka wulakanta.Yana ƙaunar jama'arsa, adalai.

9. Yakan kiyaye baƙi waɗanda suke zaune a ƙasar.Yakan taimaki gwauraye, wato matan da mazansu suka mutu, da marayu.Yakan lalatar da dabarun mugaye.

10. Ubangiji Sarki ne har abada!Ya Sihiyona, Allahnki zai yi mulki har dukan zamanai!Yabo Ya tabbata ga Ubangiji!