Surori

  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. 4
  5. 5
  6. 6
  7. 7
  8. 8
  9. 9
  10. 10
  11. 11
  12. 12
  13. 13
  14. 14
  15. 15
  16. 16
  17. 17
  18. 18
  19. 19
  20. 20
  21. 21
  22. 22
  23. 23
  24. 24
  25. 25
  26. 26
  27. 27
  28. 28
  29. 29
  30. 30
  31. 31
  32. 32
  33. 33
  34. 34
  35. 35
  36. 36
  37. 37
  38. 38
  39. 39
  40. 40
  41. 41
  42. 42
  43. 43
  44. 44
  45. 45
  46. 46
  47. 47
  48. 48
  49. 49
  50. 50
  51. 51
  52. 52
  53. 53
  54. 54
  55. 55
  56. 56
  57. 57
  58. 58
  59. 59
  60. 60
  61. 61
  62. 62
  63. 63
  64. 64
  65. 65
  66. 66
  67. 67
  68. 68
  69. 69
  70. 70
  71. 71
  72. 72
  73. 73
  74. 74
  75. 75
  76. 76
  77. 77
  78. 78
  79. 79
  80. 80
  81. 81
  82. 82
  83. 83
  84. 84
  85. 85
  86. 86
  87. 87
  88. 88
  89. 89
  90. 90
  91. 91
  92. 92
  93. 93
  94. 94
  95. 95
  96. 96
  97. 97
  98. 98
  99. 99
  100. 100
  101. 101
  102. 102
  103. 103
  104. 104
  105. 105
  106. 106
  107. 107
  108. 108
  109. 109
  110. 110
  111. 111
  112. 112
  113. 113
  114. 114
  115. 115
  116. 116
  117. 117
  118. 118
  119. 119
  120. 120
  121. 121
  122. 122
  123. 123
  124. 124
  125. 125
  126. 126
  127. 127
  128. 128
  129. 129
  130. 130
  131. 131
  132. 132
  133. 133
  134. 134
  135. 135
  136. 136
  137. 137
  138. 138
  139. 139
  140. 140
  141. 141
  142. 142
  143. 143
  144. 144
  145. 145
  146. 146
  147. 147
  148. 148
  149. 149
  150. 150

Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mafakar Adalai

1. Na dogara ga Ubangiji domin zaman lafiya,Wauta ce idan kun ce mini,“Ka yi firiya kamar tsuntsu zuwa duwatsu,

2. Domin mugaye sun ja bakkunansu,Sun kuma ɗana kibansuDomin su harbi mutanen kirki a duhu.

3. Ba abin da mutumin kirki zai iya yiSa'ad da kome ya lalace.”

4. Ubangiji yana cikin tsattsarkan Haikalinsa,Yana da kursiyinsa a Sama.Yana kallon dukan mutaneYana sane da abin da suke yi.

5. Yana auna masu kirki da mugaye dukka,Yana ƙin marar bin doka gaba ɗaya.

6. Yakan aukar da garwashin wutaDa kibritu mai cin wuta a kan mugaye,Yakan hukunta su da harshen wuta mai ƙuna.

7. Ubangiji mai adalci ne, yana ƙaunar kyawawan ayyuka,Masu yi masa biyayya za su zauna a gabansa.