Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mika 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen kirki sun ƙare a duniya,Ba nagarta a cikin mutane.Dukansu suna kwanto don su zub dajini.Kowa yana farautar ɗan'uwansa datarko.

Karanta cikakken babi Mika 7

gani Mika 7:2 a cikin mahallin