Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mika 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tawa ta ƙare, gama na zamakamar lokacin da aka gamatattara amfanin gona,Kamar lokacin da aka gama kalar'ya'yan inabi,Ba nonon inabi da za a tsinka, a ci,Ba kuma 'ya'yan ɓaure da sukaharba wanda raina yake so.

Karanta cikakken babi Mika 7

gani Mika 7:1 a cikin mahallin