Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sojojin Ammonawa kuwa, suka tattaru, suka kafa sansani a Gileyad. Isra'ilawa kuma suka tattaru, suka kafa nasu sansani a Mizfa.

Karanta cikakken babi L. Mah 10

gani L. Mah 10:17 a cikin mahallin