Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka zubar da gumakan da suke wurinsu, suka yi wa Ubangiji sujada. Shi kuwa ya damu saboda azabar da Isra'ilawa suke sha.

Karanta cikakken babi L. Mah 10

gani L. Mah 10:16 a cikin mahallin