Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 10:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabanni da mutanen Gileyad suka ce wa junansu. “Wa zai fara yaƙi da Ammonawa? Shi zai zama shugaban duk wanda yake Gileyad.”

Karanta cikakken babi L. Mah 10

gani L. Mah 10:18 a cikin mahallin