Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 4:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Haruna da 'ya'yansa maza suka gama kintsa Wuri Mai Tsarki da kayayyakinsa duka a lokacin tashi, sai 'ya'yan Kohat, maza, su zo su ɗauke kayayyakin, amma kada su taɓa abubuwan nan masu tsarki domin kada su mutu.Waɗannan su ne ayyukan 'ya'yan Kohat a duk lokacin da za a naɗe alfarwa ta sujada.

Karanta cikakken babi L. Kid 4

gani L. Kid 4:15 a cikin mahallin