Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 4:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan su sa dukan kayayyakin bagaden a kansa waɗanda ake aiki da su a wurin, wato su farantai don wuta, da cokula masu yatsotsi, da manyan cokula, da daruna da dai dukan kayayyakin bagaden. Su kuma rufe bagaden da fatun awaki, sa'an nan su zura sandunan ɗaukarsa.

Karanta cikakken babi L. Kid 4

gani L. Kid 4:14 a cikin mahallin