Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ele'azara kuwa, ɗan Haruna, firist, shi ne zai lura da man fitila, da turare, da hadayar gari ta kullum, da man keɓewa, ya kuma kula da dukan alfarwar, da duk abin da yake cikinta, da Wuri Mai Tsarki, da kayayyakinsa.

Karanta cikakken babi L. Kid 4

gani L. Kid 4:16 a cikin mahallin