Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma taron jama'a suka ce za su jajjefe su da duwatsu. Sai ɗaukakar Ubangiji ta bayyana ga dukan mutanen Isra'ila daga cikin alfarwa ta sujada.

Karanta cikakken babi L. Kid 14

gani L. Kid 14:10 a cikin mahallin