Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dai kada ku tayar wa Ubangiji, kada kuwa ku ji tsoron mutanen ƙasar. Za mu ci su ba wuya, Ubangiji kuma zai lalatar da gumakansu da suke kāre su. Ubangiji kuwa yana tare da mu, kada ku ji tsoronsu.”

Karanta cikakken babi L. Kid 14

gani L. Kid 14:9 a cikin mahallin