Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 60:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ki ga wannan, ki cika da farin ciki,Za ki yi rawar jiki saboda jin daɗi.Za a kawo miki dukiyar al'ummai,Wato waɗanda suke a ƙasashen hayi.

Karanta cikakken babi Ish 60

gani Ish 60:5 a cikin mahallin