Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 60:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Babban ayarin raƙuma zai zo daga Madayana da Efa.Za su zo daga Sheba, su kawo zinariya da kayan ƙanshi.Mutane za su ba da labari mai daɗi a kan abin da Allah ya yi!

Karanta cikakken babi Ish 60

gani Ish 60:6 a cikin mahallin