Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 60:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki duba kewaye da ke, ki ga abin da yake faruwa,Mutanenki suna ta tattaruwa domin su komo gida!'Ya'yanki maza za su taho daga nesa,Za a ɗauki 'ya'yanki mata kamar yara.

Karanta cikakken babi Ish 60

gani Ish 60:4 a cikin mahallin