Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 23:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan annabawa kuwa, zuciyata takarai,Dukan ƙasusuwana suna kaɗuwa,Saboda Ubangiji da kuma maganarsamai tsarki.Na zama kamar mashayi, wanda yabugu da ruwan inabi,

Karanta cikakken babi Irm 23

gani Irm 23:9 a cikin mahallin