Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 23:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

amma za su ce, ‘Na rantse da ran Ubangiji wanda ya fito da zuriyar Isra'ila daga ƙasar arewa, daga kuma dukan ƙasashen da ya warwatsa su!’ Sa'an nan za su zauna a ƙasarsu ta kansu.”

Karanta cikakken babi Irm 23

gani Irm 23:8 a cikin mahallin