Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 23:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ƙasar cike take da mazinata,Saboda la'ana, ƙasar za ta yimakoki,Wuraren kiwo na jeji sun bushe,Manufarsu mugunta ce,Ba su mori ƙarfinsu a inda yakamata ba.

Karanta cikakken babi Irm 23

gani Irm 23:10 a cikin mahallin