Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 14:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka ga abin da ni Ubangiji na ce a kan annabawan da suke yin annabci da sunana, ko da yake ban aike su ba, waɗanda suke cewa, ‘Takobi da yunwa ba za su shigo ƙasan nan ba.’ Za a hallaka su da takobi da yunwa.

Karanta cikakken babi Irm 14

gani Irm 14:15 a cikin mahallin