Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 14:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce mini, “Annabawa, annabcin ƙarya suka yi da sunana. Ban aike su ba, ban kuwa umarce su ba, ban kuma yi magana da su ba. Annabcin da suke yi muku na wahayin ƙarya ne, dubar da suke yi marar amfani ce, tunaninsu ne kawai.

Karanta cikakken babi Irm 14

gani Irm 14:14 a cikin mahallin