Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ce, “Ya Ubangiji Allah, ga shi, annabawa sun faɗa musu, sun ce, ‘Ba za ku ga takobi ko yunwa ba, amma zan ba ku dawwamammiyar salama a wannan wuri.’ ”

Karanta cikakken babi Irm 14

gani Irm 14:13 a cikin mahallin