Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 14:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da sun yi azumi, ba zan ji kukansu ba, ko da sun miƙa hadaya ta ƙonawa da hadaya ta sha, ba zan karɓe su ba. Amma zan hallaka su da takobi, da yunwa, da annoba.”

Karanta cikakken babi Irm 14

gani Irm 14:12 a cikin mahallin