Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 43:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka kuma ɗauki bijimi na yin hadaya domin zunubi, ka kai shi waje, a wurin da aka shirya a bayan Haikalin, ka ƙone shi.

Karanta cikakken babi Ez 43

gani Ez 43:21 a cikin mahallin