Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 43:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan rana ta biyu za ka miƙa bunsuru marar lahani domin yin hadaya don zunubi, bagaden kuma zai tsarkaka, kamar yadda aka tsarkake shi da bijimin.

Karanta cikakken babi Ez 43

gani Ez 43:22 a cikin mahallin