Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 43:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka ɗibi jininsa, ka shafa shi a kan zankaye huɗu na bagaden, da kan kusurwa huɗu na mahaɗin da kan da'irarsa. Ta haka za ka tsarkake bagaden, ka yi kafara dominsa.

Karanta cikakken babi Ez 43

gani Ez 43:20 a cikin mahallin