Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 33:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yanzu fa, kai ɗan mutum, na sa ka zama ɗan tsaro a al'ummar Isra'ila. Duk lokacin da ka ji magana daga bakina, sai ka faɗakar da su.

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:7 a cikin mahallin