Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 33:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan na hurta, cewa hakika mugu zai mutu, amma ba ka faɗakar da shi don ya juyo, ya bar muguwar hanyarsa ba, wannan mugun zai mutu saboda laifinsa, amma zan nemi hakkin jininsa a hannunka.

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:8 a cikin mahallin