Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 33:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kuwa ɗan tsaron ya ga takobi yana zuwa, amma bai busa ƙahon don ya faɗakar da mutanen ba, takobin kuwa ya zo, ya kashe wani daga cikinsu, shi wanda aka kashe ya mutu saboda laifinsa, amma zan nemi hakkin jininsa daga hannun ɗan tsaron.’

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:6 a cikin mahallin