Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 33:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ɗan mutum, sai kuma ka faɗa wa mutanenka, cewa adalcin adali ba zai cece shi ba sa'ad da ya yi laifi, muguntar mugu kuma ba za ta sa ya mutu ba idan ya bar muguntarsa. Adalcin adali ba zai cece shi ba, idan ya shiga aikata zunubi.

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:12 a cikin mahallin