Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 33:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka faɗa musu, ni Ubangiji Allah, na ce, ‘Hakika, ba na murna da mutuwar mugu, amma na fi so mugun ya bar hanyarsa ya rayu. Ku juyo, ku juyo daga mugayen hanyoyinku, gama don me za ku mutu, ya mutanen Isra'ila?’

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:11 a cikin mahallin