Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 33:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan na ce wa adali, ba shakka zai rayu, amma idan ya dogara ga adalcin da ya riga ya yi, sa'an nan ya shiga aikata laifi, ba za a tuna da ayyukan adalcinsa na dā ba. Zai mutu saboda laifin da ya yi.

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:13 a cikin mahallin