Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, kai mai adalci ne, amma mu sai kunya, kamar yadda yake a yau ga mutanen Yahuza, da mazaunan Urushalima da dukan Isra'ilawa, waɗanda suke kusa da waɗanda suke nesa a dukan ƙasashen da ka kora su saboda rashin amincin da suka yi maka.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:7 a cikin mahallin