Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba mu kasa kunne ga bayinka annabawa ba, waɗanda kuwa suka yi magana da sunanka ga sarakunanmu, da shugabanninmu, da kakanninmu, da dukan jama'ar ƙasa.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:6 a cikin mahallin