Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 9:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji kunya ta rufe mu, mu da sarakunanmu, da shugabanninmu, da kakanninmu, saboda mun yi maka zunubi.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:8 a cikin mahallin