Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 9:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ka sani, ka kuma gane, daga lokacin da aka umarta a sāke gina Urushalima har zuwa lokacin da shugaba, Masiha, zai zo, za a yi shekara arba'in da tara, da shekara ɗari huɗu da talatin da huɗu. Za a sāke gina ta a yi mata tituna da kagara.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:25 a cikin mahallin