Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 9:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“An ƙayyade wa jama'arka da tsattsarkan birninka shekara ɗari huɗu da tasa'in domin a kawo ƙarshen laifi da zunubi, domin a yi kafarar laifi, sa'an nan a shigo da adalci madawwami, a rufe wahayi da annabci, a tsarkake Haikali.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:24 a cikin mahallin