Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 9:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ta kasance har shekara ɗari huɗu da talatin da huɗu, sa'an nan za a kashe Masihan, ba zai sami kome ba. Jama'ar shugaban da zai zo za su hallaka birnin da Haikali. A ƙarshensa za a yi rigyawa, da yaƙe-yaƙe, da hallakarwa kamar yadda aka ƙaddara.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:26 a cikin mahallin