Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 9:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu ya Allahnmu, ka ji addu'ar bawanka da roƙe-roƙensa. Sabili da sunanka da idon rahama ka dubi tsattsarkan wurinka wanda ya zama kango.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:17 a cikin mahallin