Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Allahna, ka karkato kunnenka ka ji, ka buɗe idanunka ka ga yadda mu da birnin da ake kira da sunanka muka lalace. Ba cewa muna da wani adalci na kanmu shi ya sa muka kawo roƙe-roƙenmu ba, amma saboda yawan jinƙanka.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:18 a cikin mahallin