Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 9:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, saboda dukan ayyukanka na adalci, ka huce daga fushinka da hasalarka da ka yi da birninka Urushalima, tsattsarkan tudunka. Gama saboda zunubanmu da muguntar kakanninmu, Urushalima da jama'arka sun zama abin ba'a ga waɗanda suke kewaye da mu.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:16 a cikin mahallin