Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 4:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda aka umarta a bar kututturen itacen da saiwoyinsa, haka nan za a tabbatar maka da sarautarka sa'ad da ka gane Mai Sama ne yake mulki.

Karanta cikakken babi Dan 4

gani Dan 4:26 a cikin mahallin