Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 4:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, ya sarki, sai ka karɓi shawarata, ka daina zunubanka, ka yi adalci. Ka bar muguntarka, ka aikata alheri ga waɗanda ake wulakantawa, watakila za a ƙara tsawon kwanakinka da salama.”

Karanta cikakken babi Dan 4

gani Dan 4:27 a cikin mahallin