Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 4:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kore ka daga cikin mutane zuwa jeji ka zauna tare da namomin jeji. Za ka ci ciyawa kamar sa, za ka jiƙe da raɓa har shekara bakwai cur, sa'an nan za ka sani Maɗaukaki ne yake sarautar 'yan adam, yakan kuma ba da ita ga wanda ya ga dama.

Karanta cikakken babi Dan 4

gani Dan 4:25 a cikin mahallin