Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“ ‘Mafarkin da ni sarki Nebukadnezzar na yi ke nan. Kai Belteshazzar kuma, sai ka faɗa mini ma'anarsa, domin dukan masu hikima na cikin mulkina ba su iya faɗar mini ma'anar, amma kai ka iya, gama ruhun alloli tsarkaka yana cikinka.’ ”

Karanta cikakken babi Dan 4

gani Dan 4:18 a cikin mahallin