Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne hukuncin da tsarkaka,Masu tsaro suka shawarta,Suka yanke domin masu rai su saniMaɗaukaki yake sarautar 'yan adam,Yakan kuma ba da ita ga wanda ya ga dama,Yakan sa talaka ya zama sarki.”

Karanta cikakken babi Dan 4

gani Dan 4:17 a cikin mahallin