Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 10:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki bai kasa kunne ga jama'ar ba, gama wannan al'amari, Allah ne ya aukar da shi, domin ya cika maganar da ya faɗa wa Yerobowam ɗan Nebat, ta bakin Ahaija Bashilone.

Karanta cikakken babi 2 Tar 10

gani 2 Tar 10:15 a cikin mahallin