Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Isra'ilawa duka suka ga sarki bai saurare su ba, jama'ar kuwa suka amsa wa sarkin, suka ce, “Wane rabo muke da shi a wurin Dawuda? Ba mu da gādo a wurin ɗan Yesse. Kowa ya tafi alfarwarsa, ya ku Isra'ilawa. Ku bar Rehobowam ya lura da gidansa.”Isra'ilawa duka kowa ya tafi alfarwarsa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 10

gani 2 Tar 10:16 a cikin mahallin