Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Rehobowam ya yi aiki da shawarar da matasa suka ba shi, ya ce, “Ubana ya tsananta muku fiye da shi, ya hore ku da bulala, amma ni, da kunama zan hore ku.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 10

gani 2 Tar 10:14 a cikin mahallin